fbpx
Monday, December 5
Shadow

Kalli wata mota da tayi lodin wuce kima

Wannan wata motace da jami’an kula da hanya suka kama da tayi wani irin mummunan lodin kaya, wannan indai neman kudine toh, Allah ya kiyaye, zai iya karewa da asara idan kuma zalamace, toh dama Masu iya magana na cewa, kwadai mabudin wahala.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Allah ta bamu ikon kiyayewa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  YANZÚ-YANZÚ: Amìnu Muhammad Zaí Samú Kúlawa Ta Músamman Kai Tsayé Daga Gidaúniyar A'isha Buharí

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *