Wata baiwar Allah ce nan da ta yi kwalliya da rigar kofi, an gantane a gurin wani shagalin nuna kawa da akayi a garin Legas, abin ya baiwa mutane mamaki, idan kamin ka ga wannan hoto, wani yace maka za’ayi riga da kofi, watakila bazaka yardaba.