Kalli yadda wasu ke layin karbar sabbin kudin Naira daga jami’an babban bankin CBN a karamar hukumar Dambatta ta jihar Kanon Najeriya. Shin ya abin ya karaso wajenku?
📸 Freedom Radio Kano