Thursday, February 13
Shadow

Kalli ‘yan damfarar yanar gizo 24 da aka kama a Abakaliki

Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC ta kama masu yaudarar yanar gizo da ake cewa Yahoo Yahoo a Abakaliki jihar Ebonyi inda ta gurfanar dasu a Kotu.

Duka sun amsa zarge-zargen da ake musu.

Kuma bayan nan an turasu gidajen yari.

Karanta Wannan  Hotuna:Sau 3 wadannan iyayen na haihuwar jarirai suna yaddawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *