Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan nashi da suka kayatar, Adamun ya nuna wasu damman sababbin kudi nashi da za’a iya gani, can gefe akan Gado.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna mai fatan Alheri da kuma Allah ya kara daukaka da arziki.