Aikin mayar da titin Kano zuwa Maidiguri tagwayen hanya kenan dake gudana karkashin gwamnatin shugaba Buhari, ana zuba kwalta aiki fara kammaluwa yanda akeso.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna fatan Allah ya ba baba Buhari iko yaci gaba da sauke nauyin talakawa dake kanahi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});