A jiyane kasar Jamhuriyar Nijar sukayi murnar zagayowar ranar ‘yancin kasar, wannan wani keke Napep ne da aka kawata da fenti kalar tutar kasar kuma aka rubuta sunayen jihohin kasar a jiki dan munar ranar ‘yancin.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Ko daga nan gida Najeriya shugban kasa, Muhammadu Buhari ya aika da wakilanshi, gwamnonin Katsina, Yobe dana Borno inda suka halarci taron ranar ‘yancin na kasar ta Nijar, muna tayasu murna.