An Yanke Mata Hukuncin Share Titin Unguwarsu Na Tsawon Wata Guda Bayan Ta Yi Wa Makwabciyarta Kazafin Karuwa
Matar mai suna Malama Rabi, wadda take zaune a unguwar Zaki dake birnin Kano ta kira makwabciyarta ta karuwa ne a ranar Larabar da ta gabata.
