fbpx
Saturday, March 25
Shadow

Kalli yanda akayi kasaitaccen bikin zagayowar ranar haihuwar Halima Atete

A yaune tauraruwar fina-finan Hausa, Halima Atete tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta, Halimar ta shirya kasaitaccen bikin murnar wannan rana me muhimmanci a gareta a otal din Tahir Guest Place dake Kano kuma manya da kananan jarumai da mawaka da masu shiryawa da masu bayar da umarni sunyi tururuwa inda suka tayata murna.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Wasu daga cikin wadanda suka halarci gurin wannan biki na taya Halima murnar zagayowar wannan rana tata sun hada da, Ali Nuhu, Adam A. Zango, Nafisa Abdullahi, Hafasat Idris, Nura M. Inuwa, Saratu Gidado(Daso) dadai sauransu da ‘yan uwa da abokan arziki. Akwai gajerun bidiyo akan irin yanda aka gudanar da bikin acan kasa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  DA DUMÍ - DUMÍ: Rùndunar 'Yan Sandan Jihar Kano Ta Gabatar Waɗanda Suka Yi Sata A Yayin Da Aka Bankawa Gidan Mawaki Dauda Kahutu Rarara Da Sauran Ofice - Ofice Na Jam’iyyar APC Wuta A Lokacin Murnar Cin Zaben Gwamnan Kanò

Godiya ga dukkan masoya, mabiya da makaranta na shafin hutudole.com, godiya ta musamman ga maman Hajara daga jihar Zamfara, sakon ki ya shigo, Allah yabar zumunci.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *