Wasu daga cikin jaruman fina-finan Hausa da suka samu zama jakadun jami’ar koyi da kanka ta, NOUN a takaice, sun fara nuna irin yanda yake da sauki mutum yayi karatu a wannan jami’a, a lokaci guda kuma yana gidanar da sana’arshi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
A wasu kayatattun hotuna da suka dauka, kamar yanda ake iya gani, suna yin talla ko kuma a bakin kasuwanci, ya nuna irin yanda kowa zai iya amfana da karatu a wannan jami’a. Abin ya kayatar.
Daga cikin jaruman akwai, Mansurah Isah, Samira Ahmad, Tijjani Asase, Umar Gombe.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});