Dazune mukaji labarin yanda Adam A. Zango da bokanshi suka halarci gurin murnar kammala karatu da wasu dalibai suka gayyacesu , to a wannan bidiyon na kasa, Adamunne zaune a gurin bikin wani masoyinshi na mishi likin kudi, ‘yan dari biyar-biyar.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Kudin suna da yawa, dan za’a iya ganin yanda wani dake kwashesu yake cika hannu, harma sun gagari hannun nashi dauka.
Myna mishi fatan Allah ya kara daukaka.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});