Irin yanda asibitin titin zoo(gidan yari) dake Kano kenan, wanda gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya karasa, yake haskakawa da birgewa da dare, ana sa ran a ziyarar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari zaikai jihar, ranar 6 ga watan nan na Disamba zai kaddamar da wannan asibiti.
Abin gwanun ban sha’awa.