Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Fati K.K ta yiwa mahaifiyarta irin kwalliyar zamanin nan, kamar yanda ake ganinta a wannan hoton na sama, Fatin ta bayyana cewa da kyar ta samu mahaifiyar tata ta tsaya ta mata wannan kwalliya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Kuma ta bayyana cewa tana matukar sonta.
Muna musu fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});