fbpx
Saturday, September 23
Shadow

Kalli yanda gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya gyara wata makaranta da ta zama kango

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya bayyana cewa suna gyare-gyaren makarantu a jihar dan ganin an samawar wa dalibai yanayin daukar darasi me kyau, wannan wata makarantace da gwamnan ya bayar da misali da ita a karamar hukumar Jama’a, inda yace sun isketa ta zama kango amma yanzu sun gyarata ta zama yanda za’a iya daukar darasi a ciki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Za a fara gwajin riga-kafin cutar HIV a Afirka ta Kudu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *