Jarumar fina-finan Hausa, Hadiza Kabala kenan a wannan hoton nata data dafa Goshi wanda yayi daidai da rufe Ido daya, hakan yasa wasu mabiyanta suka rika tambayar wannan wane irin salon daukar hoto ne haka?.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Ga wasu daga cikin ra’ayoyin da mabiyanta suka bayyana akan wannan hoto.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});