Diyar hamshakin attajirin dan kasuwa kuma surikin shugaban kasa, Hauwa Indimi kenan a wannan hoton nata da ta shirya tsaf dan tafiya wajan hidimar bikin ‘yar uwarta, Maryam Indimi, hoton nata ya dau hankula.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});