fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Kalli yanda jaruman fim din Hausa suka dauki wani hoto

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki da mawaki Nazifi Asnanic da jarumi Bello Muhammad Bello tare da me bayar da umarni Kamal S. Alkali kenan a wannan hoton nasu da suka yi tsayuwa irin ta yara aka daukesu hoto.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ali Nuhun yace duk girman mutum to akwai wani burbishi na yarinta a tattare dashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna:Yanda Matashi ya sha maganin kara karfin mazakuta dan yayi Zina da budurwarsa sau 11 amma a karshe ya mutu

Leave a Reply

Your email address will not be published.