fbpx
Monday, June 27
Shadow

Kalli yanda Nazir Sarkin Waka yayi Alkawarin bayar da Dubu Dari 4 idan Real Madrid ta yi nasarar lashe gasar Champions League

Wani masoyin kungiyar Real Madrid yayi hasashen cewa, wasan Real Madrid da Liverpool na gasar Champions League zai karene da sakamakon RMD na cin 4-Liverpool na cin 1.

Hakan yasa Nazir Ahmad Sarkin Waka yayi alkawarin bayar da Naira Dubu dari akan kowace kwallo idan hakan ta tabbata.

 

Wasan dai ya kare RMD ta yi nasarar lashe kofin amma bata ci kwallayen 4 ba, saidai Sarkin Waka yace yau kada a kirashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.