Bayan da PSG ta yi nasara a wasan da suka buga da Borussia Dortmund, Dan wasa kungiyar, Neymar ya fashe da kukan murna.
Neymar dinne ya fara ciwa PSG kwallo a wasan na yau.
An ganshi zaune yana kuka inda abokan aikinshi suka zo suna bashi baki.
Kusan shekaru 4 kenan PSG bata wuce wannan matakin ba a gasar ta Champions League.
https://twitter.com/allabout_neymar/status/1237868094296485896?s=19