fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Kalli yanda Rahama Sadau ta haskaka a kasar Ghana

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data dauka a Kasar Ghana.

 

Rahama ta haskaka a hotunan sosai inda aka ganta sanye da jar riga da bakin wando da kuma takalmin ‘yan gayu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.