fbpx
Friday, June 9
Shadow

Kalli yanda tambayoyi da amsa ya wakana tsakanin Rahama Sadau da masoyanta: Tun daga farko har karshe

Labarinnan da shafin hutudole.com ya buga wanda ya watsu kamar wutar daji, watau wanda tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta bayyana cewa, ita ba cikakkiyar budurwa bace fil a leda: ta rasa budurcinta , ya dauki hankulan mutane  akaita bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai. Akan idanmu aka fara tambaya da amsar tsakanin Rahama Sadau da masoyanta aka kuma gamata.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Rahamar ta bayar da mintuna talatin inda tace amata kowace irin tambaya akeso zata bayar da amasa, ranar Asabar din data gabata, mintuna taltin din har suka wuce amma tambayoyi nata kara durarrowa, wannan yasa tadan kara tsawon lokacin.
Anan dukkan tambayoyi da akawa Rahamar ne wadanda ta bayar da amsa, ciki hadda inda ta bayyana cewa ta rasa budurcinta, sau  biyu ana tambayarta shin  udurcinta na nan ko ya fashe?,  ita kuma tana bayar da amsar cewa “a’a na rasa budurcina”.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Karfin Hali, Bidiyon yanda aka kama barawo a barikin sojoji


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Akwai wasu tambayoyi da amsarsu da basu wuce hudu zuwa biyar ba da basa nan, sannan akwai kuma tambayoyin da aka mata wadanda bata amsasuba saboda lokacin data bayar ya wuce, suma basa nan.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *