Wannan gadone da wani kafinta dan Najeriya ya hada wanda ke dauke da akwatin talabijin da kuma gurin yin cajin kwamfuta da waya, irin yanda ya nuna basira a wajan yin wannan gadon ya dauki hankulan mutane sosai musamman a shafukan sada zumunta da muhawara.