Wani mutum ya da ya je gidan karuwai yayi lalata da guda 3 a lokaci guda ya kasa mikewa tsaye.
Saida aka kamashi aka zuba masa ruwa sannan aka taimaka masa ya zauna akan kujera.
Lamarin ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda ake ta masa jaje da cewa yayi abinda ya fi karfinsa.
Kalli Bidiyon a link din kasa;
https://www.instagram.com/p/CdN4yx6ra-b/
