Kalli yanda wannan Angon yayi rawar shoki dan murna
by hutudole
Ango da amaryarshi kenan a wannan hotunan nasu na biki, kamar kowane Ango shima wannan yana cikin farin ciki har shoki ya debo, muna tayasu murna da fatan Allah ya albarkaci wannan aure nasu.