fbpx
Monday, December 5
Shadow

Kalli yanda wannan bawan Allahn yake taimakawa matarshi da ayyukan gida

Wannan wani bawan Allahne da rahotanni suka nuna yanda yake taimakawa matarshi da ayyukan gida, ba kasafai ake samun irin wannan ba, musamman a kasar Hausa, amma irin wannan, kamar yanda malamai da masana soyayya da zamantakewar aure suka bayyana, yana kara shakuwa, soyayya da kusanci da juna tsakanin ma’aurata.

Muna mishi da iyalanshi fatan Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  'Yan bindiga sun sace mutane a masallaci a Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *