Wannan wata matace da rahotanni sukabayyana cewa ta je kasar Amurka kuma zuwanta na farko kenan, a wannan hoton ta sauka a filin jirkin kasar ne, irin yanda take dauke da kayanta a kai ya dauki hankulan mutane.
Mutumin daya bayar da labarin wannan mata yace wai ‘yar Najeriyace.