Allah sarki wannan yaron ya dauki hankulan mutane bayan da hoton shi ya watsu inda ya jera ‘yan abubuwan wasanshi na roba a bayanshi ya shiga gaba yana sallah, shi a tunaninshi yana jansu sallah ne.
Muna mai fatan Allah ya shiryashi ya kuma bashi rayuwa me albarka irin ta addinin musilunci da sauran yara baki daya.