Rahotanni dake fitowa daga jihar Borno na cewa, Kungiyar ISWWP data balle daga Boko Haram ta budewa jirgin saman yaki na sojojin Najariya wuta.
Lamarin ya farune rabar 30 ga watan Yunin da ya gabata.
Lamarin kuma ta farune a farin Malam Fatori dake jihar Borno kamar yanda Eonsintelligence ta ruwaito.
The Terrorists had fired at helicopter glass wind and back seat. Fortunately, there was no passenger on board and pilots were unhurt.
— Eons Intelligence (@eonsintelligenc) July 3, 2022
Saidai babu fasinja a cikin jirgin, matukin ne kawai, kuma bai ji rauni ba.