fbpx
Monday, May 23
Shadow

Kallo Hotuna: Innalillahi wa inna Ilaihi raji’un: Wata ta sake yiwa Annabi Muhammad(SAW) batanci a Jihar Borno

A yayin da akw fama dana Debora ba’a gama ba, an sake samun wata fitsararriyar datawa Annabi Muhammad(SAW) batanci me suna Naomi Goni.

Ta yi rubutun akan Annabi Muhammad(SAW) wanda ba zai maimaitu ba a shafinta na Facebook daga Naomi zuwa Princess Cherry.

 

Rahotanni sun bayyana cewa, a jihar Borno take dan hakane ma aka fara kira ga gwamna Zulum ya gaggauta daukar mataki akan lamarin.

 

Saidai kuma ta canja sunanta zuwa

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotunan wajan da 'yan IPOB kewa mabiyansu horo da sojojin Najeriya suka tarwatsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.