fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Kamar dai yanda ya saba faruwa akai-akai:Ga wasu hotunan Maryam Gidado da suka jawo mata Allah wadai

Tauraruwar fina-finan Hausa Maryam gidado ta saba saka hotuna a yanar gizo da mutane ke ganin cewa basu dace ace tana sakawa ba, to kamar dai yanda ya saba faruwa akai-akai, yauma wasu hotunan ne na Maryam da ta saka kuma suka dauki hankulan mutane, wasu sunyyi magana.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Wani cewa yayi ” ki dena daukar hoto hoto haka kina azawa a yanar gizo, ke wace irice dan Allah?”
Ga sauran abinda wasu mutane da suka bayyana ra’ayoyinsu akan wadannan hotunan na Maryam Gidado suka bayyana.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Kalli bidiyo; Yayin da Deborah ta yi batanci ga Annabi Muhammad(SAW), ita kuwa wannan kiristar wakar yabon manzon Allah(SAW) take

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.