fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Kamar Dangote, Shima BUA gwamnati ta bashi damar ci gaba da fitar da kaya

Rahotanni na bayyana cewa shima kamfanin BUA Mallakin Abdulsamad Rabiu,  ya samu amincewar gwamnatin tarayya ya ci gaba da fitar da kaya zuwa kasashen waje.

 

A jiya ne dai kamfanin Dangote ya sanar da masu hannun jari a kamfanin cewa zai ci gaba da fitar da kaya zuwa Togo da Nijar.

A wata wasika da Sahara Reporters ta gano, Shima mamfanin BUA ya tabbatar da samun wannan amincewa inda zai ci gaba da fitar da kaya kasashen waje.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yanzu yanzu dan takarar gwamnan jihar Kaduna, Uba sani ya bayyaba abokiyar takatarar shi

Leave a Reply

Your email address will not be published.