fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Kamar Gwamnan Ondo, shima Gwamnan Oyo yace ba Fulani ne ke kai musu Hari ba

Gwamnan Oyo, Seyi Makinde ya bayyana cewa ba fulanine suka kashe wani dan siyasa, Dr. Fatai Aborode ba a jihar.

 

Ya bayyana hakane yayin ganawar da aka yi dashi a wani gidan rediyo na jihar a yau, Asabar.

 

Gwamna Makinde ya kara da cewa ya yayi magana da dangin Mamacin kuma ya fahimci cewa kisan Dr. Fatai yana da alaka da siyasa.

 

Yace ba wai yace ba bata gari a cikin fulani ba amma maganar gaskiya wannan kidan basu ne suka yi ba.

 

Shima dai Gwamnan Ondo, Dapo Abiodun ya bayyana cewa, a daina dorawa fulani Makiyaya laifin duk wani hari da aka kai a jiharsa dan ba dukansu bane bata gari.

 

“I was the coordinator for PDP in Ibadan North East when Dr. Aborode was the coordinator for PDP in Ibarapa North Local government area when we returned to PDP.

“Dr. Aborode is not someone who is far from me. I am not saying that there are no bad eggs among the Fulani herdsmen, but, they are not the ones responsible for the killing.

“I spent two days in Ibarapa and I interacted with the people. I spoke with the father.

“I asked him what happened. They told me that, Dr. Aborode was not the one that drove himself to the farm. He was carried on the motorcycle when they were going. He sat at the back. But when they were coming, it was another person. I asked where is the person that drove the motorcycle, they said that he came to the house to seek help.

“They told me that some people who saw them during the interaction said that those people are not Fulani. They were speaking Yoruba.

“The father told me that the death was political. And I called the Commissioner of Police.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *