A baya dai an kama wasu ‘yan Najariya da sika je kasar Saudiyya sina daga fastar ‘yan siyasa a gaban ka’aba.
Saidai ga dukkan alama ba’a wa’aztuba.
An sake samun wani ya je ka’aba ya yi makamancin irin wancan a kan Kwankwaso.

Saidai shi wannan ba daga Fasta yayi ba, ya rubuta ne a littafi ya daga sama.