Jaruma Etinosa Idemudia ta bayyana kwanakin baya ta soki ma’auratan dake cin mutuncin junansu a kafafen sada zumunta,
Face idan abin ya kai ana barazar kisa shine ya kamata a nemi shawarwari amma wasu ko bai kai ga haka ba sai kaga ana tonon aisri wanda hakan bai dace ba.
Jarumar yar jihar Edo ta bayyana hakan ne yayin ganawarta da Sunday Scoop inda ta kara da cewa sai yasa fara yin wasan barkwanci domin ta riga saka mutane farin ciki musamman ma’aurata.