fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Kamfanin Azman Air ya koreshi daga aiki saidai daga baya an maidashi aikinshi saboda goyon bayan kisan Deborah

#AZMAN ya dawo da kaftin MD Abubakar bayan korar shi da kamfanin ya ce yayi

Bayan kamfanin jiragen sama na Azman Air Services Limited sun fitar da sanarwan nesanta kansu akan diraben jirgi Jamil MD Abubakar wanda ya goyi bayan kare martaban manzon Allah (SAW).

Azman sun wallafa sakon nesanta kansu dashi a shafinsu na facebook da Twitter bayan anyi kira garesu akan su koreshi saboda ya nuna kishin Musulunci.”

Amma abin mamaki sai gashi Azman Air sun cire rubutun da sukayi akan Jamil a shafinsu na facebook saboda sun san Musulmai ‘yan Arewa sunfi yawa a Facebook anyi raddi mai zafi garesu, amma har yanzu sakon da suka rubuta a Twitter yana nan, gashi nan na muku “screenshot” kuma hakan shike kyautata zaton sun dawo da MD Abubakar karagara aikin shi.”

Karanta wannan  kalli hoton matar data ce 'yan sanda sunci zakinta a ofishinsu na jihar Osun

Azman Air sun bar sanarwansu na Tuwitta saboda sunga cewa mutanen Arewa basu da yawa a can, shima can Tuwitta din din zasu cire tunda suka cire fa Facebook.

Muna kira ga ‘yan uwa Musulmi ku yada wannan sakon, tare da kira ga duk wani Musulmi ya dakatar da mu’amalar sufuri da Azman Air domin ta hakane kadai za’a hukunta su.”

Ina alfahari da ‘yan uwa Musulmin da suke kare martaban Annabi (SAW) a kafofin sada zumunta.”

Allah (T) nake roko Ya hada fuskokinmu a cikin Aljannah Madaukakiya Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum.”

Daga Shafin Alfijir Hausa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.