Kamfanin Dake yin giya na Kaduna, Naigerian Breweries ya samu lambar yabo ta ma’aikatar tattara haraji ta jihar a matsayin kamfanin da yafi kowane bayar da kudin haraji.
Shugaban hukumar, Zaid Abubakar ya bayyana jinjina ga kamfanin inda yayi kira ga sauran kamfanoni dake jihar da masu biyan harajo su yi koyi dashi.
Yace daga shekarar 2018 zuwa 2020, kamfanin giyar ya biya jihar Kaduna kudin haraji da suka kai Biliyan 1.4.
“The essence of the award was to motivate taxpayers in the state to continue to pay their taxes voluntarily so that the state government will continue to deliver quality services to the people,” he explained.
Wannan abinkunyar yayi yawa a arewa ake karrama kamfanin giya tir da wannan karramawar