fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kamfanin rarraba wutar lantarki na KEDCO ya bada tallafin kayan Abinci ga gwamnatin jihar Jigawa

Kamfanin rarraba wutar lantarki na Kedco reshan jihar kano ya bada tallafin kudi Naira mililiyan 2 tare da kayan abinci zuwa ga gwamnatin jihar Jigawa domin raba kayan ga al’ummar jahar don rage radadi a sakamakon bullar annobar cutar coronavirus a fadin jahar.

Haka zalika Kamfanin ya raba makamancin wannan a jihar kano da jihar Katsina a ranakun Alhamis da Juma’a.

Gwamnan jihar Jigawa Alhj Muhammad Badaru Abubakar ya yabawa kamfanin bisa wannan ta gomashin da suka kawo jahar sa, inda yaya ba musu matuka.

Karanta wannan  Hotuna: Kungiyar kiwon lafiya ta kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarsa

 

Kamafanin KEDCO ya bayar da tallafin Buhun shinkafa 10k guda 1000, da galan din mai lita 4 guda 1000, tare da kudi kimanin naira miliyan 2.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.