fbpx
Friday, December 2
Shadow

Kamfanonin sadarwa zasu kara farashin katin waya dana sayen data

Nan ba da jimawa bane ake sa ran ‘yan Najeriya zasu fara biyan kudin katin waya daga data da tsada.

 

Kamfanonin sadarwar na son kara farashin ne da kashe 40 cikin 100 kamar yanda rahotanni suka nunar.

 

Tuni dai kamfanonin suka aikewa da hukumar dake kula da harkar sadarwa ta NCC da wannan bukata tasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *