fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Kamin Buhari ya sauka daga Mulki sai ya gama daidaita Najeriya>>Buba Galadima

Tsohon na hannun damar shugaban kasa, Injiniya Buba Galadima ya bayyana cewa Kamin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka daga Mulki sai ya daidaita Najeriya.

 

Buba Galadima ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Punchng inda yace kasar a daidaice take a yanzu kawai dai abu ne me matukar wuya ta rabe saboda kowane yanki yana da mutanen da suma zasu so su yi zaman kansu.

 

Buba Galadima ya bayyana cewa abin mamakine a ce janar guda ya yi wannan irin gazawa. Sannan yace shugaba Buhari n ba zai taba canjawa ba dan kuwa mutumin da ya kai shekari 80 ba zai taba canjawa ba.

In pieces! That is the imagination of everybody! We are already in pieces; it is just that we have not disintegrated. It is difficult to divide Nigeria, not because it cannot be divided, but because of our own internal contradictions. If you say the South-West should form a country, of their own, I want to assure you that Lagos will object, Ekiti people will object. They will never go back to Ibadan. If you say let those who were part of the old Eastern Region go back, I want to assure you that the ordinary Efik man, the Oron, Ibibio, Anang, Kalabari, Ekwere, Ijaw man will never accept to go back as citizens of Biafra, the ordinary Ebonyi man will never agree to be part of an Eastern Region that will take them back to Enugu. These are our internal contradictions.

Leave a Reply

Your email address will not be published.