fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Kane ya fara ganawa da Tottenham yayin da Manchester City ke cigaba da harin siyan shi

Ana daf da kulle kasuwar yan wasan wannan kakar yayin da Manchester City keda babban aiki a gabanta idan har tana so ta siya Harry Kane.

Manchester City ta kara tayin data yiwa dan wasan ya kai fam miliyan 125, amma shugaban Tottenham Daniel Levy yayi burus da tayin nada domin bai kai bukatarsa ba.

Kuma yanzu Kane ya fara ganawa da kocin kungiyar Nuno Espirito akan wannan lamarin, yayin da Tottenham tayi tafiya izuwa Portugal ba tare da dan wasan ba inda shi kuma yake shirin buga mata wasanta da Wolves karshen wannan makon.

Kane hold talks with Tottenham as Manchester City keep pushing to sign him

We’re into the final fortnight of the transfer window but there is still a lot of ground to be made if Manchester City want to unveil Harry Kane as their player before the deadline passes.

Karanta wannan  Shalelen PSG, Mbappe ya samu sabani da Messi kan sayar da Neymar a wannan kakar

City have reportedly lodged an improved bid worth £125million, but Tottenham chief Daniel Levy is still standing firm over his valuation of their star striker.

Kane has now held showdown talks with boss Nuno Espirito Santo in a bid to clear the air, as Tottenham left for Portugal without him as he prepares to be involved for the weekend clash at Wolves.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.