fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Kanin Tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar ya ci zaben fidda gwani na dan majalisa

Kanin Tsohon Shugaban Kasa Janar Abbdulsalam Abubakar, Wato Ado Abubakar (Ado Salami) ya samu tikitin takarar kujerar Majalissar Kasa Na Mazabar Chanchaga ta Jihar Neja A Karkashin Tutar Jam’iyar APC.

Daga Nuruddeen Isyaku Daza (Minna)

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Burina Na Yi Ido Hudu Da Hadiza Gabon Don Na Yi Hoto Da Ita, Cewar Kayu Dan Autan Shehu

Leave a Reply

Your email address will not be published.