fbpx
Monday, March 1
Shadow

Kano: Hadarin Mota yayi sanadin salwantar rayukan mutum 11

Wani mummuna hadarin mota yayi sanadin salwantar rayukan wasu ‘yan uwan juna har su goma sha daya a jihar Kano.

Rahotanni daga jaridar Tribune ta rawaito cewa hatsarin ya afku ne yayin da ‘yan uwan ​​ke kan hanyar su ta zuwa Zariya dake ihar Kaduna.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *