fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Kano: Hukumar KAROTA ta sake cafke wasu Jabun Magunguna

A ranar Larabar data gabata ne hukumar KAROTA ta jihar Kano ta sake yin Nasarar cafke wasu Magunguna wanda hukumar ta kira da cewa tuni Lokacin yin Amfani dasu ya kare.

Hukumar tayi wannan Nasarar kwacan ne a wani sabon sumame da hukumar ta kai a yankin Sabon Gari dake jihar.

A cewar Kwamandan hukumar Baffa ya ce, Sunyi Nasarar cafke masu saida jabun magungunan ne bisa wani rahotanni sirri da hukumar ta samu.

Haka zalika hukumar ta kara cafke wata Dusar Dabbobi wadda itama ta lalace.

Shugaban ya ce, Sun cafke Dusar ne kasancewar zata iza zama barazana ga lafiyar Dabobi da kuma mutanan da suke yin Amfani Da Naman wajan ci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *