fbpx
Monday, December 5
Shadow

Kanya ta nuna biri ya karye: Mutumin Rahama Sadau, Akon yazo Najeriya amma ita bata kasar

Mutumin fitacciyar korarriyar jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau watau tauraron mawakin kasar Amurkarnan da ake kira da Akon wanda lokacin da yaji labarin korarta daga masana’antar finafinan Hausa, ya gayyaceta zuwa kasar amurkar , wanda hakan ya jawo shahararren malamin addinin nan Malam Aminu Ibrahim Daurawa yayi kira a gareta da kada taje ,  amma bata jiba, yanzo Najeriya dan halartar wani taron karrama mawakan Afrika.

To saidai ya shigo Najeriya amma Rahama bata kasar, tana can kasar Cyprus inda rahotanni sukace sai tayi watanni uku kamin ta dawo.

Karanta wannan  Tinubu zai kayar da Kwankwaso a Kano, kuma kuri'ar karamar hukuma daya tafi ta gaba dayan jihohin Inyamurai>>Inji Kwamishinan yada labarai na Kano, Muhammad Garba

Watakila da tana nan yazo da taje sun gaisa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *