Daga Commrd Sabitu A Ladan
Rai Bakon Duniya Kwanci Tashi Ba Wuya, A Yau Lahadi 28/08/2022 Tsohuwar Jaruman Masana’antar Kanywood wato Fadila Muhammed (Kaduna) ke cike Shekara biyu da Rasuwa.
Muna rokon Allah (SWA) ya jinkanta da Rahma yasa Aljanace makoma Amin.