fbpx
Friday, July 1
Shadow

“Kanzen kuregene wai Kwankwaso zai janyewa Peter Obi”>>NNPP

Jam’iyyar NNPP tayi watsi da labaran dake yawo a kafafen sda zumunta cewa dan takararta na shugaban kasa, Kwankwaso zai janyewa Peter Obi.

A ranar asabar Kwankwaso ya tabbatar da cewa jam’iyyar NNPP da Labour Party za suyi maja domin kayar da APC da PDP  a zaben shekarar 2023.

Kwankwaso ya bayyana cewa suna tattaunawa da dan takarar Labour Party watau Obi domin su aminci da wannan bukatar tasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rikici ya kunno kai a PDP saboda Atiku ya ki yadda da Wike a matsayin mataimakinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.