fbpx
Friday, August 12
Shadow

Kar ku bari shirin BBNaija ya dauke maku hankali ku manta damu, abokin takarar Peter Obi ya fadawa matasan Najeriya

Datti Baba Ahmad, mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party wato Peter Obi ya cewa matasa kar su manta dasu garin kallon shirin BBNaija.

Datti ya bayyana hakan ne biyo bayan rade raden da ake yi na cewa dama matasa ne mabiyan su kuma yanzu shirin BBNaija zai dauke masu hankali wanda aka fara ranar asabar.

Saboda hakan ne yada Datti Baba Ahmad ya cewz masoyan nasu a kafar sada zumunta cewa kar su bari shirin BBNaija ya dauke masu hankali,

Karanta wannan  Hotuna Gwamna Gboyega Oyetola na jihar Osun ya gana da Buhari a Villa

Domin fa akwai gagarumin aiki a gabansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.