fbpx
Sunday, August 7
Shadow

“Kar ku zabi APC da PDP don sun gaza”>>Kwankwaso yayi kira ga ‘yan Najeriya

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bukaci ‘yan Najeriya dasu juyawa APC da PDP baya a zabe mai zuwa.

Inda tsohon gwamnan jihar Kanon ya bayyana cewa jam’iyyun guda biyu sun dade suna mulkin Najeriya amma basu kawo mata cigaba ta kowane fanni ba.

Kwankwaso ya bayyana hakan ne ranar lahadi a ziyarar daya kaiwa jihar Ekiti, inda yace matsalar tsaro tayi yawa a kasa saboda haka su zabi NNPP ta kawo mau sauyi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ba zata iya aro kudi ta biyawa ASUU bukatunta ba, tace iyaye su roki kungiyar malaman ta janye yajin aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published.