fbpx
Thursday, June 30
Shadow

“Kar ku zabi Atiku, musulmin bayarabe ya kamata a baiwa shugabacin Najeriya”>> Kungiyar musulman yarabawa ta bayyana

Wata kungiyar Yarabawa ta Musulmai CYMSN ta koka wariyar da akae yiwa Yarabawa a Najeriya musaman ta fannin shubanci.

Inda ta gudanar da taro a jihar Abuja kuma tayi kira ga jam’iyyu zabe dasu bawa musulman Yarabawa damar samun shugabancin kasar nan.

Kungiyar ta kara da cewa kae azabi Atiku a zabi barayabe, kuma kamata yayi a basu shugaba ko kuma mataimakin shugaban kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: A karshe dai Lawal ya karanta wasikar sauya shekar Shekarau daga APC zuwa NNPP

Leave a Reply

Your email address will not be published.