fbpx
Monday, August 15
Shadow

Kar ku zabi Peter Obi domin mutanen da suka gurbanta Najeriya kamar su IBB da Obasanjo ne suke yi masa yakin neman zabe

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, Omoloye Sowore yayi kira ga ‘yan Najeriya cewa kar su zabi dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi.

Domin yace miyagun mutanen da suka gurbanta Najeriya ne suka daure masa gindi watau Ibrahim Babangida, Obasanjo, Abubakar Abdulsalam da kuma Ango Abdullahi.

Saboda hakan yace kar al’ummar Najeriya su zabe shi saboda kar ya sake gurbanta kasar kamar yadda masu gidan nashi suka yi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC batada dan takarar sabata a arewacin jihar Yobe da yammacin Akwa Ibom - INEC

Leave a Reply

Your email address will not be published.